Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Macron ya ce Amurka ta na goyon bayan wa ra'ayin buɗe mashigar Hormuz ta hanyar ayyukan soji, amma wannan ba zabi ne da Paris za ta goyi bayansa ba ne saboda ba na dai-dai ba ne.
Macron ya jaddada cewa dole ne yakin ya kawo karshe da wuri. Shugaban na Faransa ya kuma yi martanin ga Trump game da batun da ya yi a kan rayuwarsa ta kashin kansa cewa Donald Trump ya fiye surutu sosai; maganganunsa ba su da kyau kuma ba su da ce hakikanin gaskiyar lamarin da ke faruwa ba.
Your Comment